Wednesday, 30 May 2018
Kali kayataccen hoton 'ya'yan Nazir Ahmad Sarkin Waka

Home Kali kayataccen hoton 'ya'yan Nazir Ahmad Sarkin Waka

'Ya'yan tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Waka kenan suke zaune a dakin dafa abinci, ya bayyana cewa yayarsu tayi Azumi, muna fatan Allah ya rayasu rayuwa me Albarka da sauran yara baki daya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: