Saturday, 5 May 2018
Jarumin fim din Hausa, Sani Moda bashi da lafiya

Home Jarumin fim din Hausa, Sani Moda bashi da lafiya

Jarumin fina-finan Hausa, Sani Idris Moda na fama da rashin lafiya, a nan Hamisu Lamido Iyantama ne da Shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, Isma'il na Abba Afakallahu yayin da sukaje dubashi.

Muna fatan Allah ya bashi lafiya yasa kaffarane


Share this


Author: verified_user

0 Comments: