Saturday, 5 May 2018
Jami'ar Bayero ta Kano ta karrama Fati Nijar

Home Jami'ar Bayero ta Kano ta karrama Fati Nijar

Tauraruwar mawakiyar Hausa, Fati Nijar ta samu karramawa daga jami'ar Bayero dake Kano, an saka mata hular fulani aka kuma bata agogo ta musamman da kuma lambar yabo, muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.Share this


Author: verified_user

0 Comments: