Tuesday, 29 May 2018
Hadiza Gabon da Hafsat Idris sunje aikin Umrah

Home Hadiza Gabon da Hafsat Idris sunje aikin Umrah

Taurarin fina-finan Hausa, Hadiza Gabon tare da Hafsat Idris kenan a kasar Saudiyya inda sukaje aikin Imrah, muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dasu gida Lafiya.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: