Saturday, 19 May 2018
'Ba'a fada a wata me alfarma amma Allah ya kaimu bayan Sallah zaka ga rashin mutunci - Inji Umma Shehu ta gayawa wani

Home 'Ba'a fada a wata me alfarma amma Allah ya kaimu bayan Sallah zaka ga rashin mutunci - Inji Umma Shehu ta gayawa wani

Jarumar fina-finan Hausa, Umma Shehu ta bayyana bacin ranta akan abinda wani da bata bayyana ko wanene ba ya mata, ta rubuta a dandalinta na sada zumunta cewa, ba'a fada a wata mai alfarma wannan watan neman ladane da istigifari amma ka bari mugama lafiya zakagane bana tsoron ka.

Ta kara da cewa Allah kaimu bayan Sallah, zakaga rashin mutumci:

Ga jawabin nata kamar haka:

Share this


Author: verified_user

0 Comments: