Wednesday, 30 May 2018
Bosho rike da kyautar karramawar da aka bashi ta tauraron me wasan barkwanci

Home Bosho rike da kyautar karramawar da aka bashi ta tauraron me wasan barkwanci

Tauraron me wasan barkwanci, Sulaiman Bosho kenan rike da kyautar karramawar da aka bashi ta gwanin me wasan barkwanci na shekara muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: