Sunday, 27 May 2018
An gayyaci Adam A. Zango wasan Sallah a kasar Faransa

Home An gayyaci Adam A. Zango wasan Sallah a kasar Faransa

Kungiyar masarautar Hausawa mazauna kasashen turai dake birnin Fari na kasar Faransa sun gayyaci tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango zuwa shagalin sallah da za'ayi ranar 23 ga watan Yuni.

Adamun ya saka wannan wasika a shafinshi na sada zumunta inda 'yan uwa da abokan arziki suka yi ta tayashi murna.

Muma muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: