Tuesday, 22 May 2018
Ali Nuhu ya haskaka a wannan hoton

Home Ali Nuhu ya haskaka a wannan hoton

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu sarki kenan a wannan hoton nashi da ya haskaka, ya yiwa masoyanshi barka da Azumi, muna mishi fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: