Sunday, 6 May 2018
Ali Nuhu, Sadik Sani Sadik, da Jamila Nagudu sun shiga kasar Nijar yin aiki

Home Ali Nuhu, Sadik Sani Sadik, da Jamila Nagudu sun shiga kasar Nijar yin aiki

Taurarin fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan tare da Jamila Nagudu da Ali Nuhu Sarki yayin da suka je kasar Nijar yin wani aiki, muna fatan Allah yasa su gama lafiya su dawo lafiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: