Monday, 14 May 2018
Ali Jita ya shiga jerin jaruman da za'a kai kasar Faransa yawon shakatawa

Home Ali Jita ya shiga jerin jaruman da za'a kai kasar Faransa yawon shakatawa

Tauraron mawakin Hausa, Ali Isa jita ya shiga cikin jerin wadanda wani kamfanin shirya tafiye-tafiye zuwa kasashen waje zai dauki nayinsu zuwa yawon shakatawa kasar Faransa, jaruman dake cikin wannan tafiya sun hada da, Ali Nuhu, Rahama Sadau da Nafisa Abdullahi.

Muna tayasu murna

Share this


Author: verified_user

0 Comments: