Sunday, 27 May 2018
Ado Gwanja yaje aikin Umarah

Home Ado Gwanja yaje aikin Umarah

Tauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja kenan a kasar Saudiyya inda yaje aikin Umarah, muna fatan Allah ya amshi Ibada ya kuma dawo dashi gida lafiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: