Tuesday, 8 May 2018
Adam A. Zango ya jinjinawa General BMB akan shawarar daya yanke ta daina biyewa masu zaginshi

Home Adam A. Zango ya jinjinawa General BMB akan shawarar daya yanke ta daina biyewa masu zaginshi

A dazune tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB ya bayyana cewa daga yau ya dena biyewa masu zaginshi a shafinshi na yanar gizo, Bello ya kara da cewa bazai sake mayar da mummunar kalama da mummunar kalma ba, zaiyi koyi da koyarwar Manzon Allah(SAW).

Abokin aikinshi, Adam A. Zango ya jinjinawa Bellon akan wannan shawara da ya yanke inda yace mai, yauzu kake magana, Janaral dina idan ka barsu da fina-finan gidan TV da Album ma ya ishesu.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: