Thursday, 12 April 2018
Za'a daura auren Sa'adiya Kabala ranar 14 ga watan Afrilu

Home Za'a daura auren Sa'adiya Kabala ranar 14 ga watan Afrilu

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala ta bayyana cewa za'a daura aurenta idan Allah ya kaimu Ranar Asabar a masallacin Al-Manar dake unguwar Rimi Kaduna, kuma ta bayyana cewa tayi rashin 'yar uwar mahaifiyarta, muna fatan Allah ya sanya Alheri ya kuma bada zaman lafiya.

Rashin 'yaruwar mahaifiyarta da tayi kuwa muna fatan Allah ya jikanta da Rahama da dukkan 'yan uwa da suka rigamu gidan gaskiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: