Sunday, 22 April 2018
Umma Shehu zata yi aurene?

Home Umma Shehu zata yi aurene?

Daya daga cikin jaruman fina-finan Hausa kuma me yin kwalliya da ake kira da Sadik Artist ya saka wannan hoton na Jaruma, Umma Shehu tare da wani inda ya bayyana cewa ' Allah ya kaimu.

Duk da be bayyana me yake nufi ba amma yanayin ya nuna kamar aurene.

Itama dai Umma Shehu bata yi wata magana me kama da wannan ba a dandalinta na sada zumunta.

Amma koma dai menene lokaci be bar komai ba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: