Monday, 17 September 2018
Umar M Sharif Ana Dara Ga Dare 2018

Home Umar M Sharif Ana Dara Ga Dare 2018
Umar M Sharif Ana Dara Ga Dare 2018

Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif Ana Dara Ga Dare Yayi 2018
Ga Kadan Daga Baitukanta

-Ana dara ga dare yayi, da nassara a gurina ni

-Farin ciki na, akan Idona, kace dani nine gwanin ki, ki bani ƙauna, kizo mu zauna, farin ciki shi zana baki, muje in gaida ƴan uwanki, su san dani zasu baiwa mataa

-Koban faɗi ba, ba'a musaa baa, ka san cewa kai nayi zaɓi, ni kai na zaɓi, na cewa baba, tun tun tuni kai ne madubi, nai addu'a Allahu rabbi, idan ya amsa, mu zam miji da mataa

-Tafiyar da ake yi a sannu, za ayo nisa can a lula, hankali ya zarce idanu, ilimi shi na kira fitilla, ina ta shela, kuzo ku kalla, sarauniya ta sace zuciya taa

-Ana dara ga dare yayi, da nassara a gurina ni

Gatanan Ku Saukar Ku Saurara, Ayi Sauraro Lafiya


Share this


Author: verified_user

0 Comments: