Wednesday, 18 April 2018
Rahama Sadau ta taya mutuminta, Akon murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Home Rahama Sadau ta taya mutuminta, Akon murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau ta taya mawaki Akon murnar zagayowar tanar haihuwarshi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: