Monday, 30 April 2018
Rahama Hassan da jaririnta

Home › › Rahama Hassan da jaririnta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Hassan kenan tare da jaririnta, Islam, muna fatan Allah ya rayashi rayuwa me Albarka.

©Kannywoodceleb.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: