Friday, 27 April 2018
Nafisa Abdullahi 'yar kwalisa

Home Nafisa Abdullahi 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka a kasar Amurka, tasha kyau sosai, a cikin hotunan hadda wanda ta dauka a kafar sadarwar CNN.

Muna mata fatan Alheri.Share this


Author: verified_user

0 Comments: