Friday, 13 April 2018
MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"

Home MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara " Akan Tsayawar Buhari Takara 2019"
Albishirin ku Ma'abota ziyarta shafin hausaloaded.com a yau nazo muku da sabuwar wakar shahararren mawakin siyasa Dauda kahuta rarara mai suna "Tsayarwa buhari Takara 2019" wanda daman al'umma da dama na jiran wannan rana da buhari zai bayyana aniyarsa ta tsayawa takara.

Wanda a cikin wakarsa Yake fadin cewa sufa yanxu sun kage yan akidar gaske masu son buhari da gaskia domin ci gaban kasa da al'umma amma wasu ba don haka bane.

Amma dai hausawa kance waka a bakin mai ita tafi dadi sai ku latsa wannan link domin downloading.

Download Music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: