Friday, 27 April 2018
Maryam Mashama ta haifi da namiji

Home Maryam Mashama ta haifi da namiji

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Mashahama ta samu karuwar yaro, muna tayata murna da fatan Allah ya rayashi rayuwa me Albarka.

Rukayya Dawayya na daga cikin wadanda suka tayata murna.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: