Friday, 27 April 2018
Mahaifin Aina'u Ade ya rasu

Home Mahaifin Aina'u Ade ya rasu

Allah ya yiwa mahaifin jarumar fina-finan Hausa, Aina'u Ade rasuwa, Muna fatan Allah ya jikanshi da Rahama ya baiwa iyalai hakurin rashi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: