Sunday, 29 April 2018
ko ta gidama yarinya take haryanzu? - Inji Nafisa Abdullahi ta mayarwa da wani daya ce mata ta fara tsufa martani

Home ko ta gidama yarinya take haryanzu? - Inji Nafisa Abdullahi ta mayarwa da wani daya ce mata ta fara tsufa martani

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayarwa da wani mutum martani me zafi yayin da ya gaya mata cewa 'Gaskiya Nafi kin fara tsufan' , da alama Nafisa bata ji dadin wannan magana ba, ta mayar mishi da martanin cewa dodanniyace ni da bazan tsufa ba?.

Ta kara da cewa ko ta gidama yarinya take har yanzu?, in kuma yarinyace to zanzo ta bani abinda tasha nima insha.

Bayan wannan martani da Nafisa ta mayarwa da wannan bawan Allah be dai kara cewa uffan ba, kuma wasu sun bata shawarar cewa ta daina kula irin masu wadannan maganganun.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: