Sunday, 22 April 2018
Karanta dalilin da yasa Nazir sarkin waka ya fasa baiwa wani mutum kyautar dubu dari 200 da yayi niyyar bashi

Home Karanta dalilin da yasa Nazir sarkin waka ya fasa baiwa wani mutum kyautar dubu dari 200 da yayi niyyar bashi

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Waka ya bayyana cewa ya tambayi, idan ya bashi kyautar naira dubu dari biyu yaya zaiji?,

sai ya bashi amsar cewa ai mutuwa kawai zanyi.

Nazir ya kara da cewa dan in tseratar da rayuwarshi sai na fasa bashi kyautar na rike kudina.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: