Monday, 9 April 2018
Kalli yanda wani gurgu ke neman na kanshi

Home Kalli yanda wani gurgu ke neman na kanshi

Post By:


Wannan hoton wani gurgune dake neman na kanshi, hoton ya kayatar sosai ganin cewa duk da rashin kafa da baida ita amma be zauna ba ya tashi tsaye yana neman halaliyarshi, Allah ya kara rufa mana asiri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: