Friday, 6 April 2018
Kalli yanda aka zamanantar da gasassar masara

Home Kalli yanda aka zamanantar da gasassar masara

Wannan irin yanda wani me sayar da gasassar masara yayimata leda ta musamman kenan yake sayar da ita a zamanance, abinda ya dauki hankulan mutane inda wasu suka yaba kuma abin ya birgesu, waau kuwa gani suke idan gasassar masara ta dade a ajiye bata dadi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: