Friday, 20 April 2018
Kalli Sani Musa Danja na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Home Kalli Sani Musa Danja na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja, Zaki, na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: