Sunday, 29 April 2018
Kalli kyautar da wani masoyin Ali Nuhu ya bashi

Home Kalli kyautar da wani masoyin Ali Nuhu ya bashi

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan tare da wani masoyinshi da ya bashi wata kyauta ta musamman yayin da suka hadu a kasar Saudiyya, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: