Friday, 20 April 2018
Kalli kek na musamman da aka wa Sani Danja dan tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Home Kalli kek na musamman da aka wa Sani Danja dan tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

A yaune tauraron fina-finan Hausa da turanci Sani Musa Danja, Zaki yayi murnar zagayowar ranar haihuwarshi, Matarshi, Mansurah Isah da abokinshi, Yakubu Muhammad sun shirya mishi liyafa ta musamman wadda abokan arziki suka halarta dan taya shi murna.

Wannan hoton na kasa, kek ne na musamman da aka shiryawa Sani Danjan dan murnar wannan rana.


Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka

Share this


Author: verified_user

0 Comments: