Monday, 30 April 2018
Kalli kayatattun hotunan Nafisa Abdullahi a kasar Amurka

Home › › Kalli kayatattun hotunan Nafisa Abdullahi a kasar Amurka

Post By:


Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka a kasar Amirka inda taje ziyara, da alama taje halartar wani tarone na musamman, hotunan sun kayatar.

Muna fatan Allah ya dawo da ita gida lafiya.Share this


Author: verified_user

0 Comments: