Saturday, 21 April 2018
Kalli Hotunan Shagalin bikin Sa'adiya Kabala

Home Kalli Hotunan Shagalin bikin Sa'adiya Kabala

A makon daya gabatane, Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala ta Amarce, wadannan wasune daga cikin hotunan shagalin bikin da ake yiwa lakabi da ranar Kauye, inda abokan aikinta suka tayata murna.

Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya basu zaman lafiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: