Monday, 9 April 2018
Kalli Hotuna daga bikin Danjuma Salisu

Home Kalli Hotuna daga bikin Danjuma Salisu

Jarumin fina-finan Hausa, Danjuma Salisu kenan tare da 'yan uwa da abokan arziki inda suka tayashi murnar auren shi da aka daura a yau, abokan aikinshi irin su Ali Nuhu, Lawal Ahmad da sauransu sun halarci gurin bikin.

Muna musu fatan Alheri shi da amaryarshi da fatan Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a dayyiba.

©HTDL

Share this


Author: verified_user

0 Comments: