Friday, 20 April 2018
Kalli Hoton Hadiza Gabon da mahaifinta

Home Kalli Hoton Hadiza Gabon da mahaifinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton tare da mahaifinta, ta bayyanashi a matsayin masoyinta na farko, muna fatan Allah yakai Rahama kabarinshi, muna mata fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: