Wednesday, 18 April 2018
Kalli Amarya Sa'adiya Kabala tare da Angonta

Home Kalli Amarya Sa'adiya Kabala tare da Angonta

Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala kenan tare da angonta a wannan hoton nasu da suka haskaka, ta saka hoton a dandalinta na sada zumunta inda tace itace tare da farin cikinta.

Muna musu fatan Alheri da kuma fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: