Monday, 16 April 2018
Kalli Ali Nuhu tare da Atiku Abubakar a Dubai

Home Kalli Ali Nuhu tare da Atiku Abubakar a Dubai

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu kenan a wannan hoton tare da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar a gurin shagalin auren danshi, Tony da akayi a Dubai, muna musu fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: