Saturday, 7 April 2018
Kalli Adama Indimi tare da tauraron fina-finan Amurka

Home Kalli Adama Indimi tare da tauraron fina-finan Amurka
Kalli Adama Indimi tare da tauraron fina-finan Amurka  

irin dan kasuwa, Adama Indimi kenan a gurin wani shagali na haduwa da mutane da aka shirya inda take tare da tauraron fina-finan Kasar Amurka, John Boyega wanda ya fito a fim din Star Wars da wasu sauran fitattun fina-finai.

Adama ta nuna farin cikin haduwa dashi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: