Friday, 20 April 2018
'Idan kaje Abuja ka bani mukamin me baka shawara - Inji Aminu Bono ya gayawa Lawal Ahmad

Home 'Idan kaje Abuja ka bani mukamin me baka shawara - Inji Aminu Bono ya gayawa Lawal Ahmad


Tauraron fina-finan Hausa kuma dan takarar majalisar tarayya, Lawal Ahmad tare da me shirya fina-finai, Aminu S. Bono kenan a wannan hoton nasu da suka haskaka, aminun yace wa Lawal idan yaje Abuja yana so ya bashi mukamin me bashi shawara.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: