Monday, 16 April 2018
'Salisu Fulani ya zama yaron Hadiza Gabon - Hadda rike mata jaka

Home 'Salisu Fulani ya zama yaron Hadiza Gabon - Hadda rike mata jaka

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan tare da abokin aikinta, Salisu Fulani a wannan hoton nasu da yake rike da jakarta, cikin raha, ta bayyanshi a matsayin yaronta, kuma a hoton kamar da gaske.


Muna musu fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: