Tuesday, 17 April 2018
Bazan yi aure ba - Inji Halima Atete

Home Bazan yi aure ba - Inji Halima Atete

Tauraruwar fina-finan Hausa, Halima Atete ta bayar da dama ga masoyanta a dandalinta na sada zumunta da su mata tambaya zata basu amsa, an mata tambayoyi da dama inda ta amsa wasu daga ciki.

Cikin tambayoyin da aka mata akwai:
Menene cikakken sunan ta tace, Halima Yusuf Atete.

Sannan an tamyeta me yasa ta saka kanwarta fim amma ta cireta, tace saboda makaranta.

Wani ya tambayeta cewa, wai da gaskene zata yi aure?.

Sai tace 'A'A.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: