Friday, 6 April 2018
Ali Nuhu tare da Nuhu Abdullahi

Home Ali Nuhu tare da Nuhu Abdullahi

Taurarin fina-finan Hausa, Ali Nuhu da Nuhu Abdullahi kenan a wannan hoton nasu da ya kayatar, Ali na sanyae da hula ta musamman da aka rubuta F.K.D a jikinta, muna musu fatan alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: