Tuesday, 17 April 2018
Ali Nuhu da MC Tagwaye na cikin jaruman Najeriya da suka kai ziyara ofishin jakadancin Najeriya dake kasar hadaddiyar daular larabawa

Home Ali Nuhu da MC Tagwaye na cikin jaruman Najeriya da suka kai ziyara ofishin jakadancin Najeriya dake kasar hadaddiyar daular larabawa

Taurarin fina-finan kasarnan, ciki hadda na Arewa, Ali Nuhu, da me wasan barkwanci, MC Tagwaye da Usman Uzee da sauransu, sun kai ziyara ofishin jakadancin Najeriya dake kasar hadaddiyar daular Larabawa a ziyarar da suke yi acan.

Muna fatan Allah ya dawo dasu lafiya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: