Saturday, 14 April 2018
Adam A. Zango a gurin wani bikin daukar hotuna da kamfanin wayar Tecno ya shirya

Home Adam A. Zango a gurin wani bikin daukar hotuna da kamfanin wayar Tecno ya shirya

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a gurin wani kwarya-kwaryar shagalin daukar hotunan dauki da kanka da kamfanin wayar Teno ya shirya, muna mishi fatan alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: