Friday, 6 April 2018
Abba El-Mustafa tare da Iyalanshi

Home Abba El-Mustafa tare da Iyalanshi

Tauraron fina-finan Hausa, Abba El-Mustafa kenan tare da iyalanshi a wannan hoton nasu da ya kayatar, ya yiwan masoyanshi gaisuwar Juma'a, muna musu fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: