Thursday, 8 March 2018
Nura Hussain da Isma'il na Abba A fakallahu a kasar Morocco

Home Nura Hussain da Isma'il na Abba A fakallahu a kasar Morocco

Shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, Isma'il na Abba Afakallahu kenan tare da tauraron fina-finan Hausa, Nura Hussain a kasar Morocco inda suke ziyara, Isma'il ya yabi Nura da cewa mutumin kirkine.

A cikin makonnan ne dai Isma'il din da Hadiza Gabon da Nura Hussain suka tafi kasar ta Morocco tare, saidai har yanzu abinda ya kaisu kasar be bayyana ba , muna musu fatan Allah yasa su gama abinda ya kaisu su dawo lafiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: