Sunday, 4 March 2018
Na san Buhari shima ya sanni kuma ina sonshi: kawai yanda yake mullkine bana so - Inji Ummi Zeezee

Home Na san Buhari shima ya sanni kuma ina sonshi: kawai yanda yake mullkine bana so - Inji Ummi Zeezee

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Zeezee ta bayyanawa wani bawan Allah daya tambaye ta wai me yasa bata son shugaba Buhari a matsayinta na musilma cewa, tana son shugaba Buharin amma yanayin da yake mulkine bata so.

Ta bayyana cewa" Ina son Buhari mana dan ya sanni na sanshi kawai irin yadda yake mulkine bana so, yasa kasar a takura da yunwa da talauci da fatara".

Share this


Author: verified_user

0 Comments: