Monday, 12 March 2018
Karanta amsar da Rahama Sadau ta baiwa wani da yace mata ya kamata tayi aure

Home Karanta amsar da Rahama Sadau ta baiwa wani da yace mata ya kamata tayi aure

Wani bawan Allah ya shawarci tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau da cewa ya kamata tayi aure, Rahamar ta bashi amsa da cewa duk lokacin da ya shirya itama a shirye take.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: