Wednesday, 7 March 2018
Kalli yanda General BMB yayi murnar nasarar Real Madrid

Home Kalli yanda General BMB yayi murnar nasarar Real Madrid

A daren jiyane kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta sake lallasa abokiyar karawarta PSG da ci biyu da daya, wanda hakan ya basu damar zuwa wasa na gaba a gasar zakarun turai, tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB tare da wasu abokanshi ya saka riga me dauke da sunan Adam A. Zango da lamba bawaki suka ci suka sha dan murnar wannan nasara da Madrid din ta samu.

A wasu hotuna har gwalo General BMB suka tika yi ga abokan hamayya.Share this


Author: verified_user

0 Comments: