Sunday, 4 March 2018
Kalli yanda Ango Idris ke gogewa Amaryarshi Fatima Hawaye

Home Kalli yanda Ango Idris ke gogewa Amaryarshi Fatima Hawaye

Ango, Idris Abiola Ajimobi kenan yake gogewa Amaryarshi Fatima Abdullahi Umar Ganduje hawayenta a wannan hoton, soyayya ruwan zuma, muna musu fatan Allah yasa Albarka a wannan aure nasu ya kawo zuri'a ta gari.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: