Monday, 5 March 2018
Kalli wani bidiyon Maryam Gidado tana shashafa jikinta da ya dauki hankula

Home Kalli wani bidiyon Maryam Gidado tana shashafa jikinta da ya dauki hankula
Bayan hotunan da ta saka da suka dauki hankulan mutane, tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado ta kuma saka wannan hoton bidiyon inda take shashshafa jikinta, wanda shima ya dauki hankulan mutane, wasu dai cewa kawai sukayi Allah ya shirya.

Ga kadan daga cikin abinda wasu suka ce akan wannan hoton bidiyo.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: