Monday, 5 March 2018
Kalli Fati Muhammad tare da Atiku Abubakar

Home Kalli Fati Muhammad tare da Atiku Abubakar

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad kenan tare da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a wannan hoton nasu da suka haskaka, Fatin dai itace shugabar harkokin mata ta yankin Arewa maso yamma ta gidauniyar tallafawa marasa galihu ta Atiku Abubakar din.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: