Monday, 12 March 2018
Haba Hausawa: Wai yashe zaku wayene: Kullun sai ku yi ta saka kayanku na al'ada zuwa ko ina - Inji wannan budurwar

Home Haba Hausawa: Wai yashe zaku wayene: Kullun sai ku yi ta saka kayanku na al'ada zuwa ko ina - Inji wannan budurwar

Wannan baiwar Allahn ta soki Hausawa da cewa basu waye ba, wai ita a ganinta duk inda Hausawa zasu sai su rika saka kayansu na al'ada, ta kara da cewa haba, ya kamata su waye mana.

Bayan da tayi wannan magana ta sha martani inda wasu suka kukunduma mata zagi wasu kuwa raddi kawai suka mayarmata.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: